Vocabulary of Hausa (Hausa)

Nouns, definite articles, plurals

1.    mother           uwa, uwa, uwaye
2.    father           uba, uba, ubanni
3.    sister           yarawa, yarawa


Saboda ƙaunad da Allah ya yi wa duniya, har ya ba da makaɗaicin Ɗansa,
don duk wanda ya gaskata da shi kada ya halaka, sai dai ya sami rai
madawwami.


For God loved the world so much that he gave his only Son,
so that everyone who believes in him should not perish but have everlasting life.

The Bible, John, 3, 16

Click on the words to learn more


1.    water           ruwa, ruwa
2.    fire           wuta, wuta
3.    sun           rana, rana


Ka ba mu abincinmu na yau.

Give us today our daily bread.
The Bible, Matthew, 6, 11

Click on the words to learn more


1.    cat           kyanwa, kyanwa
2.    dog           kare, kare, karnuka
3.    horse           doki, doki, dawakai


Farkon Bisharar Yesu Almasihu, Ɗan Allah, ke nan.

The beginning of the good news of Jesus Christ, the Son of God.
The Bible, Mark, 1,1

Click on the words to learn more


1.    white           fari
2.    black           baƙi
3.    red           ja

Back to menu